Wednesday, March 10, 2021

Home › › ʜᴀɴʏᴏʏɪ ᴅᴀ ᴅᴀᴍᴀ ᴅᴀ ᴀᴋᴇ sᴀᴍᴜɴ ᴋᴜᴅɪ ᴀ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ 💰💰💰💰

Subscribe Our Channel




Aᴋᴡᴀɪ ʜᴀɴʏᴏʏɪ ᴅᴀ ᴅᴀᴍᴀ ᴅᴀ ᴀᴋᴇ sᴀᴍᴜɴ ᴋᴜᴅɪ ᴀ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ ᴀᴍᴍᴀ ᴡᴀᴅᴀɴɴᴀɴ sᴜɴᴇ ʜᴀɴʏᴏʏɪ ᴍᴀғɪ sᴀᴜᴋɪ ɢᴀ ᴅᴜᴋ ᴡᴀɴᴅᴀ ʏᴀᴋᴇ sᴏɴ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ

1: HODL

2: ICO & IEO

3: Sᴛᴀᴋɪɴɢ

4: Aɪʀᴅʀᴏᴘ

5: Fᴀᴜᴄᴇᴛ


Yᴀɴᴢᴜ ᴢᴀᴋᴀ ɪʏᴀ sᴇᴀʀᴄʜɪɴɢ ᴀ Gᴏᴏɢʟᴇ ᴅᴀ Yᴏᴜᴛᴜʙᴇ ᴅᴏᴍɪɴ ᴋᴜᴡᴀ ɪᴛᴀ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ ᴅᴏʟᴇ sᴇ ᴋᴀɴᴀ ʏɪ ᴋᴀɴᴀ ʏɪɴ Rᴇsᴇᴀʀᴄʜ


Aᴍᴍᴀɴ ɴᴀɴ ʙᴀᴅᴀ ᴊɪᴍᴀᴡᴀ ʙᴀ Iɴsʜᴀ'Aʟʟᴀʜ ᴢᴀɴ ʏɪ ʙᴀʏᴀɴɪ ᴅᴀ ʙᴀʏᴀɴ ᴅᴀʏᴀ ᴀᴋᴀɴ ʏᴀᴅᴅᴀ ᴛsᴀʀɪɴ ᴋᴏᴡᴀɴɴᴇ ʏᴀᴋᴇ ᴅᴀ ʜᴀɴʏᴏʏɪɴ ᴅᴀ ᴢᴀᴋᴀ ʙɪ ᴋᴀ ᴋᴀ sᴀᴍᴜ ᴀʟᴋᴀɪʀɪɴ ᴅᴀ ʏᴀᴋᴇ ᴛᴀᴛᴛᴀʀᴇ ᴅᴀ ᴋᴏᴡᴀɴɴᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴄɪᴋɪɴsᴜ


Yᴀᴅᴅᴀ Aᴋᴇ Sᴀᴍᴜɴ Kᴜᴅɪ A Hᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ Tᴀ Hᴀɴʏᴀʀ HODL Wᴀᴛᴏ Hᴏʟᴅɪɴɢ Dɪɴ Cʀʏᴘᴛᴏ


Mᴇɴᴇ Mᴀ'ᴀɴᴀʀ (HODL)👉Hᴏʟᴅ Oɴ ғᴏʀ Dᴇᴀʀ Lɪғᴇ


HODL ᴋᴀʟᴍᴀ ᴄᴇ ᴅᴀ ᴀᴋᴀ sᴀᴍᴏ ᴛᴀ ᴅᴀɢᴀ ᴋᴜsᴋᴜʀᴇɴ ᴋᴜsᴋᴜʀᴇᴡᴀʀ ʙᴀᴋɪɴ ᴡᴀɴɪ ᴅᴀɴ Cʜɪɴᴀ ᴍᴇ sᴜɴᴀ Gamekyuubi ᴀ sʜᴇᴋᴀʀᴀʀ 2013

A Lokacin Yana Son Yace Holding Se Yayi Kuskuren Baki Yace Hodling  ᴀ ʏᴀʏɪɴ ᴅᴀ ᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴏᴋᴀᴄɪɴ ɴᴇ ғᴀʀᴀsʜɪɴ Bɪᴛᴄᴏɪɴ ʏᴀ ʜᴀᴜʀᴀ sᴀᴍᴀ ᴅᴀ 1000$


Mᴇɴᴇne Ake Nufi Da  HODL


Ma'anar HODL ko in ce Holding shine ka siya Cryptocurrency a yayin da yake Sabo, Presale ko kuma lokacin da yake da sauqin farashi sannan ka siyar a duk lokacin da farashinsa ya qaru amma hakan yana yiwuwa ne bayan kayi bincike akan Coin Ko Token din ka tabbatar da Ingancinsa da kuma asalin tushensa kafin ka kaiga siyansa


⚠️Idan wani ya ambaci Coin ko Token ka bari ka fara yin bincike da kanka kafin ka kaiga siyansa ya zamana ka fara sanin   asalin sa tushensa, Ingancin sa, suwaye suka qirqire shi, sannan kuma yana Kasuwa ne ko Presale  saboda kar ka siya Coin/Token da ga baya ya rage farashi kazo kana ganin laifin wanda ya baka shawarar siyansa⚠️


Zaka iya binciken  Coin ko Token ne ta wadannan Websites din

1: Coinmarketcap

2: Coingecko

3: Cointobuy


🔥COINMARKETCAP

https://coinmarketcap.com/

A Coinmarketcap ne zaka samu cikakkun  bayanai da dama akan Coin ko Token kamar de wadannan da na lissafo


☝Nawa ne ️Price dinsa na kasuwa sannan da yadda yake hawa da sauqan farashin sa

✌️️.A Wasu Exchange (Market) a kayi listing dinsa ta yadda zaka siya ka siyar da shi

👌Nawane Trading Volume dinsa, Nawane Circulating supply dinsa sannan kuma Nawane Max Supply dinsa

👊 Nawane Market Rank dinsa ta yadda zaka san yana cikin Coin ko Token masu tashe ko baya ciki

✋ HISTORICAL DATA ta yadda zaka san tarihin hawa da sauqan farashin sa tun daga ranar da aka sake shi a kasuwar Crypto

✋☝️ SOCIAL HANDLES kowane Coin ko Token Developers dinsa suna da Social accounts ta Social Accounts zaka samu Posts din Developers dinsa shin an san su ko ba'a san su ba 🧐🧐

✋✌️ ABOUT ta yadda zaka san Cikakken tarihin Coin ko Token misali kamar su waye suka qirqire shi sannan kuma menene sahihancinsa sannan kuma  a wace shekara aka qirqire shi

👊👊 Likes  ta nan zaka san mutane na son Coin /Token ko basa son shi idan mutane da yawa na son Coin/Token farashin sa kan iya iya qaruwa


🔥🔥COINGECKO

https://www.coingecko.com/en

Anan ma zaka san Market Cap, Trading Volume, da Circulating Supply din Coin Ko Token Idan anyi listing dinsa

✌️ A Coingecko ne zaka san Ranking din Coin/Token  sannan ka samu Whitepaper din Coin/Token da kuma Medium account din su idan suna da shi

👌A nan ne zaka san Network din Token sannan ka samu Contract Address dinsa

👊 Yawanci a nan ne zaka samu Social Handle din Developers din  Coin/Token kamar Twitter, Telegram, Bintcointalk, Medium, Reddit, Linkedin, Website din su,  da dai sauransu

👋Sannan kuma a wasu Exchange aka yi listing dinsa

✋👍Yawan ️Likes din mutane da sukayi ma Coin/Token ze sa kasan ana son shi ko ba'a son shi idan ana son shi price dinsa kan iya haurawa


COINTOBUY 😍

https://cointobuy.io/

Cointobuy ne mafi sauqin gane Ingancin Coin/Token kamarsu

☝️Markets

✌️Volume Ratio

👌Market Cap

👊24h Change

✋Google Trends

✋👉Twitter Citation


💨Inshort Menene Banbancin Coins da Tokens


👉Coins👈

Shine Tsayayye  kuma me zaman kanshi a fasahar Blockchain kamar irinsu Bitcoin, Ethereum, XRP, Litecoin, Monero, Binance Smart Chain da dai sauransu

1 comment:
Write Comment
  1. sia titanium - The T-Shirt Factory
    2020 ‎2019 Siamt Classic Classic ‎Siamt Classic Classic Classic ‎Siamt Classic Classic Classic Classic titanium dive watch Classic Classic price of titanium Classic Classic Classic ‎Siamt Classic Classic Classic Classic Classic Classic titanium wedding bands Classic Classic Classic Classic Classic titanium armor Classic Classic Classic Classic Classic Classic Classic Classic snow peak titanium flask Classic Classic Classic Classic Classic

    ReplyDelete

Facebook

Advertisement

Blogs We Read

Recent Post

Advertisement

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.

Flickr

Latest Syllabus


Total Pageviews

Search This Blog

Online

AmazingCounters.com

Ads

Admob Auto Impress


NETWORKED BLOG FEED

Post Top Ad

ads

Visitors Online

Followers



Edutips


Latest Results

Google Translate

Latest Posts

Top Featured

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

recent

Pro

Propells

Pages

Full-Width Version (true/false)