Thursday, March 11, 2021

Home › › *MA'ANAR BLOCK CHAIN *

Subscribe Our Channel






 *MENE NE BLOCK CHAIN ?* 

 A takaice Block chain wata fasaha ce dake kididdige duk wani transaction din da ake yi da cypto currency (sending and receiving) sa'annan blockchain yana da tsaron da baa iya hacking nashi.

 Bayan mutum yayi transaction wato ya tura kudi (crypto currency) wasu numbobi cakude da haruffa zasu wanzu domin zama shaida a lokacin da ake bukatar hakan idan ka danna kan wadannan haruffan/numbobin zasu kai ka kai tsaye zuwa ga bayanan da suka shafi wannan transfer ko bayan shekaru Nawa ne.

 Misalin hash I'd kuwa shine : ```0x83b14227bf9a05d579cb6960f2db29a7c89f0314523377cd1e1bf2c5e4972efd``` 


 Akwai currencies din da suna da nasu blockchain din kamar Bitcoin, Ethereum,Thunder Token, Tron , BNB, Ethereum classic, Tomo chain, Kin, XRP,  Stellar  da dai sauran su ana kiran su (COINS)

 Akwai kuma wadanda basu da tasu hanyar kididdige da kuma ajiye bayanai ana kiransu da suna Tokens.

No comments:
Write Comment

Facebook

Advertisement

Blogs We Read

Recent Post

Advertisement

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.

Flickr

Latest Syllabus


Total Pageviews

Search This Blog

Online

AmazingCounters.com

Ads

Admob Auto Impress


NETWORKED BLOG FEED

Post Top Ad

ads

Visitors Online

Followers



Edutips


Latest Results

Google Translate

Latest Posts

Top Featured

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

recent

Pro

Propells

Pages

Full-Width Version (true/false)