Monday, March 29, 2021

KO KA SAN YADDA ZA KA YI DA ZARAR WAYAR DA KA KE AMFANI DA ITA WAJEN SARRAFA ACCOUNT DINKA NA BANKI (MOBILE BANK) IDAN TA FADI?
Da zarar hakan ta faru (Allah ya kiyaye) za ka iya karbar wayar abokinka, ka bi wadannan lambobi na bankin ka, ka danna su ka shigar da bayan da za su tambaye ka, ka kulle account din daga fadawa cikin matsala.
Galibi wasu kan yi saving din account number dinsu akan waya. Sannan akan ciri kudi a bankuna da dama ba tareda katin ATM ba wato (cardless).
Allah ya kiyaye..
1. Access: *901*911#
2. Zenith: *966*911#
3. GTB: *737*51*74#
4. WEMA: *945*911#
5. FirstBank: *894*911#
6. Keystone: *7111*911#
7. UBA: *919*911#
8. FCMB: *329*911#
9. Sterling Bank: *822*911#
10. Unity Bank: *7799*911#
11. Fidelity Bank: *770*911#
12. Heritage Bank: *745*7#
13. Union Bank: *966*911#
Thursday, March 11, 2021

*MA'ANAR BLOCK CHAIN *
*MENE NE BLOCK CHAIN ?*
A takaice Block chain wata fasaha ce dake kididdige duk wani transaction din da ake yi da cypto currency (sending and receiving) sa'annan blockchain yana da tsaron da baa iya hacking nashi.
Bayan mutum yayi transaction wato ya tura kudi (crypto currency) wasu numbobi cakude da haruffa zasu wanzu domin zama shaida a lokacin da ake bukatar hakan idan ka danna kan wadannan haruffan/numbobin zasu kai ka kai tsaye zuwa ga bayanan da suka shafi wannan transfer ko bayan shekaru Nawa ne.
Misalin hash I'd kuwa shine : ```0x83b14227bf9a05d579cb6960f2db29a7c89f0314523377cd1e1bf2c5e4972efd```
Akwai currencies din da suna da nasu blockchain din kamar Bitcoin, Ethereum,Thunder Token, Tron , BNB, Ethereum classic, Tomo chain, Kin, XRP, Stellar da dai sauran su ana kiran su (COINS)
Akwai kuma wadanda basu da tasu hanyar kididdige da kuma ajiye bayanai ana kiransu da suna Tokens.

*MA'ANAR FLUCTUATING A HARKAR CRYPTO CURRENCY*
Mafi yawancin masu HARKAR CRYPTO CURRENCY cewa suke yi ai HARKA ce da ake samun kudi da ita idan ka sayi coin kullum kara daraja ZASU yi wanda kuma wannan kuskure ne. Kamata Yayi su fada wa mutane gaskiyar Abinda ke faruwa.
*DOMIN KUWA*
Kamar yadda muka sani a kasuwar canji kudade suna hawa kuma suna sauka haka nan wadannan kudaden suma suna hawa kuma suna sauka, domin kuwa ko a lokacin korona Bitcoin daya bai wuci Milyan daya da rabi ba shi kuma Ethereum bai wuci dubu 40 da yan kai ba amma a yan kwanakin nan Bitcoin daya ya kai Milyan 20 shi kuwa Ethereum ya kai dubu 700, bugu da kari idan muka duba dukkan su da karamin farashi suka fara wanda bai kai ko $1 ba.
A takaicen takaitawa kudade ne kamar Naira , Riyal, Dollar, Euro, Pounds da dai sauran su. Yadda Farashin dollar ke hawa da sauka haka suma wadannan kudaden.

BANBANCI TSAKANIN COIN DA KUMA TOKEN*
![]() |
Wednesday, March 10, 2021

ʜᴀɴʏᴏʏɪ ᴅᴀ ᴅᴀᴍᴀ ᴅᴀ ᴀᴋᴇ sᴀᴍᴜɴ ᴋᴜᴅɪ ᴀ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ 💰💰💰💰
Aᴋᴡᴀɪ ʜᴀɴʏᴏʏɪ ᴅᴀ ᴅᴀᴍᴀ ᴅᴀ ᴀᴋᴇ sᴀᴍᴜɴ ᴋᴜᴅɪ ᴀ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ ᴀᴍᴍᴀ ᴡᴀᴅᴀɴɴᴀɴ sᴜɴᴇ ʜᴀɴʏᴏʏɪ ᴍᴀғɪ sᴀᴜᴋɪ ɢᴀ ᴅᴜᴋ ᴡᴀɴᴅᴀ ʏᴀᴋᴇ sᴏɴ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ
1: HODL
2: ICO & IEO
3: Sᴛᴀᴋɪɴɢ
4: Aɪʀᴅʀᴏᴘ
5: Fᴀᴜᴄᴇᴛ
Yᴀɴᴢᴜ ᴢᴀᴋᴀ ɪʏᴀ sᴇᴀʀᴄʜɪɴɢ ᴀ Gᴏᴏɢʟᴇ ᴅᴀ Yᴏᴜᴛᴜʙᴇ ᴅᴏᴍɪɴ ᴋᴜᴡᴀ ɪᴛᴀ ʜᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ ᴅᴏʟᴇ sᴇ ᴋᴀɴᴀ ʏɪ ᴋᴀɴᴀ ʏɪɴ Rᴇsᴇᴀʀᴄʜ
Aᴍᴍᴀɴ ɴᴀɴ ʙᴀᴅᴀ ᴊɪᴍᴀᴡᴀ ʙᴀ Iɴsʜᴀ'Aʟʟᴀʜ ᴢᴀɴ ʏɪ ʙᴀʏᴀɴɪ ᴅᴀ ʙᴀʏᴀɴ ᴅᴀʏᴀ ᴀᴋᴀɴ ʏᴀᴅᴅᴀ ᴛsᴀʀɪɴ ᴋᴏᴡᴀɴɴᴇ ʏᴀᴋᴇ ᴅᴀ ʜᴀɴʏᴏʏɪɴ ᴅᴀ ᴢᴀᴋᴀ ʙɪ ᴋᴀ ᴋᴀ sᴀᴍᴜ ᴀʟᴋᴀɪʀɪɴ ᴅᴀ ʏᴀᴋᴇ ᴛᴀᴛᴛᴀʀᴇ ᴅᴀ ᴋᴏᴡᴀɴɴᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴄɪᴋɪɴsᴜ
Yᴀᴅᴅᴀ Aᴋᴇ Sᴀᴍᴜɴ Kᴜᴅɪ A Hᴀʀᴋᴀʀ Cʀʏᴘᴛᴏᴄᴜʀʀᴇɴᴄʏ Tᴀ Hᴀɴʏᴀʀ HODL Wᴀᴛᴏ Hᴏʟᴅɪɴɢ Dɪɴ Cʀʏᴘᴛᴏ
Mᴇɴᴇ Mᴀ'ᴀɴᴀʀ (HODL)👉Hᴏʟᴅ Oɴ ғᴏʀ Dᴇᴀʀ Lɪғᴇ
HODL ᴋᴀʟᴍᴀ ᴄᴇ ᴅᴀ ᴀᴋᴀ sᴀᴍᴏ ᴛᴀ ᴅᴀɢᴀ ᴋᴜsᴋᴜʀᴇɴ ᴋᴜsᴋᴜʀᴇᴡᴀʀ ʙᴀᴋɪɴ ᴡᴀɴɪ ᴅᴀɴ Cʜɪɴᴀ ᴍᴇ sᴜɴᴀ Gamekyuubi ᴀ sʜᴇᴋᴀʀᴀʀ 2013
A Lokacin Yana Son Yace Holding Se Yayi Kuskuren Baki Yace Hodling ᴀ ʏᴀʏɪɴ ᴅᴀ ᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴏᴋᴀᴄɪɴ ɴᴇ ғᴀʀᴀsʜɪɴ Bɪᴛᴄᴏɪɴ ʏᴀ ʜᴀᴜʀᴀ sᴀᴍᴀ ᴅᴀ 1000$
Mᴇɴᴇne Ake Nufi Da HODL
Ma'anar HODL ko in ce Holding shine ka siya Cryptocurrency a yayin da yake Sabo, Presale ko kuma lokacin da yake da sauqin farashi sannan ka siyar a duk lokacin da farashinsa ya qaru amma hakan yana yiwuwa ne bayan kayi bincike akan Coin Ko Token din ka tabbatar da Ingancinsa da kuma asalin tushensa kafin ka kaiga siyansa
⚠️Idan wani ya ambaci Coin ko Token ka bari ka fara yin bincike da kanka kafin ka kaiga siyansa ya zamana ka fara sanin asalin sa tushensa, Ingancin sa, suwaye suka qirqire shi, sannan kuma yana Kasuwa ne ko Presale saboda kar ka siya Coin/Token da ga baya ya rage farashi kazo kana ganin laifin wanda ya baka shawarar siyansa⚠️
Zaka iya binciken Coin ko Token ne ta wadannan Websites din
1: Coinmarketcap
2: Coingecko
3: Cointobuy
🔥COINMARKETCAP
https://coinmarketcap.com/
A Coinmarketcap ne zaka samu cikakkun bayanai da dama akan Coin ko Token kamar de wadannan da na lissafo
☝Nawa ne ️Price dinsa na kasuwa sannan da yadda yake hawa da sauqan farashin sa
✌️️.A Wasu Exchange (Market) a kayi listing dinsa ta yadda zaka siya ka siyar da shi
👌Nawane Trading Volume dinsa, Nawane Circulating supply dinsa sannan kuma Nawane Max Supply dinsa
👊 Nawane Market Rank dinsa ta yadda zaka san yana cikin Coin ko Token masu tashe ko baya ciki
✋ HISTORICAL DATA ta yadda zaka san tarihin hawa da sauqan farashin sa tun daga ranar da aka sake shi a kasuwar Crypto
✋☝️ SOCIAL HANDLES kowane Coin ko Token Developers dinsa suna da Social accounts ta Social Accounts zaka samu Posts din Developers dinsa shin an san su ko ba'a san su ba 🧐🧐
✋✌️ ABOUT ta yadda zaka san Cikakken tarihin Coin ko Token misali kamar su waye suka qirqire shi sannan kuma menene sahihancinsa sannan kuma a wace shekara aka qirqire shi
👊👊 Likes ta nan zaka san mutane na son Coin /Token ko basa son shi idan mutane da yawa na son Coin/Token farashin sa kan iya iya qaruwa
🔥🔥COINGECKO
https://www.coingecko.com/en
Anan ma zaka san Market Cap, Trading Volume, da Circulating Supply din Coin Ko Token Idan anyi listing dinsa
✌️ A Coingecko ne zaka san Ranking din Coin/Token sannan ka samu Whitepaper din Coin/Token da kuma Medium account din su idan suna da shi
👌A nan ne zaka san Network din Token sannan ka samu Contract Address dinsa
👊 Yawanci a nan ne zaka samu Social Handle din Developers din Coin/Token kamar Twitter, Telegram, Bintcointalk, Medium, Reddit, Linkedin, Website din su, da dai sauransu
👋Sannan kuma a wasu Exchange aka yi listing dinsa
✋👍Yawan ️Likes din mutane da sukayi ma Coin/Token ze sa kasan ana son shi ko ba'a son shi idan ana son shi price dinsa kan iya haurawa
COINTOBUY 😍
https://cointobuy.io/
Cointobuy ne mafi sauqin gane Ingancin Coin/Token kamarsu
☝️Markets
✌️Volume Ratio
👌Market Cap
👊24h Change
✋Google Trends
✋👉Twitter Citation
💨Inshort Menene Banbancin Coins da Tokens
👉Coins👈
Shine Tsayayye kuma me zaman kanshi a fasahar Blockchain kamar irinsu Bitcoin, Ethereum, XRP, Litecoin, Monero, Binance Smart Chain da dai sauransu

*MA'ANAR CRYPTO CURRENCY ?*
Crypto a turance Na nufin Abun da ke da tsaro.
Crypto Currency ko kuma digital Currency a wani turancin yana nufin kudi amma Na kan internet.
Kudade ne yadda ka San ko wane irin kudi amma su baa ganin su da ido (kamar yadda baka ganin kudin dake bankin)a kan internet suke kuma ana saye da sayarwa da su ana iya canja su (wato sayarwa) sa'annan su zama kudi tsaba.
Wani zai iya cewa wannan ai shirme ne
Sai in ce : karamin misalin da zan iya baka shine : Yanda kake sa kudi a banki daga bisani su rikide su zama numbobi ko kuma a turo ma numbobin daga wani wuri kuma ka iya cire su haka Crypto Currency yake sai dai crypto currency yana da tsaron da banki basu da shi domin kuwa baa iya hacking nashi, shi yasa ma ake kiran su da crypto hakan na faruwa ne saboda amfani da amfani da ake yi da fasahar block chain.
Irin wadannan kudaden suna da yawa sosai amma shahararru daga ciki sune Bitcoin(BTC) Ethereum (ETH) XRP Litcoin (LTC) Bitcoin Cash (BCH) Binance Coin (BNB) da dai sauran su.
Wadannan kudaden suna da matukar daraja domin kuwa a yanzu haka Bitcoin daya ya kai kusan Milyan 20 da wani abu. Yayinda Ethereum ya haura dubu 700.
Advertisement
Blogs We Read
Recent Post
Advertisement
Contact Form
Flickr
Menu
Latest Syllabus
Navigation
Total Pageviews
Search This Blog
Ads
NETWORKED BLOG FEED
Post Top Ad


